Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Baraguzen Wuraren Magoya Bayan Morsi

Adadin wadanda suka rasa rayukansu a Masar sai karuwa yake yi bayan dakarun tsaro sun kawar da baraguzai daga wurare biyu inda aka kawar da masu zanga-zangar goyon bayan Mohammed Morsi jiya. Wani mai magana da yawun ma'akatar kiwon lafiya ta kasar Masar ya ce fiye da mutane dari biyar ne suka mutu kawo yau Alhamis 15 ga watan Augusta a arangamar da aka yi lamarin da ya jawo suka daga kasashen duniya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG