Accessibility links

A zaben shugabancin Amurka 'yan takara na muhawara ne sau ukku amma mataimakansu sau daya tilo su keyi kafin a yi zabe.

Jiya Talata mataimakan 'yan takarar suka yi muhawararsu daya tak a wata tsohuwar jami'a dake jihar Virginia, jihar da dayansu ya fito.

Pence na jam'iyyar Republican wanda shi ne mataimakin dana takararsu Donald Trump ya fafata ne da Tim Kaine mataimakin Hillary Clinton ta jam'iyyarsu Democrat.

Ga sharhi da aka yi akan muhawarar a shirin Dimokradiya A Yau na Sahabo Aliyu Omam.

XS
SM
MD
LG