Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Yemi Osibanjo Ya Ce Najeriya Ta Na Fatan Kamala Sayar Da Jarin Gwamnati Na Daloli Biliyan Daya

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Yemi Osibanjo Ya Ce Najeriya Ta Na Fatan Kamala Sayar Da Jarin Gwamnati Na Daloli Biliyan Daya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osibanjo ya ce Najeriya ta na fatan kamala sayar da jarin gwamnati na daloli biliyan daya zuwa karshen kwata na farko na 2017, yayin da ta ke fama da matsalar tattalin arziki, wanda rabon a ga irinsa tun shekaru 25 da su ka gabata.

XS
SM
MD
LG