Accessibility links

VOA60 Afirka

VOA60 Afirka: Habasha, Junairu 31, 2014


Shugaban kungiyar Tarayyar kasashen Afirka a Habasha, na kira a samo hanyoyin gaggawa na hana rigingimun Sudan ta Kudu da Janhuriyar Afirka ta Tsakiya komawa bala'i. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG