Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: MALI Wata Kungiya Mai Tsatsauran Ra’ayi Da Ke Da Nasaba Da Al Qaeda, Ta Dauki Alhakin Harin Da Aka Kai A Mali

VOA60 DUNIYA: MALI Wata Kungiya Mai Tsatsauran Ra’ayi Da Ke Da Nasaba Da Al Qaeda, Ta Dauki Alhakin Harin Da Aka Kai A Mali
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Wata kungiya mai tsatsauran ra’ayi da ke da nasaba da Al Qaeda, ta dauki alhakin harin da aka kai wani sansanin soji a arewacin Mali, wanda ya kashe sojoji akalla 60 hade da ‘yan tawaye kana ya raunata wasu da dama.

XS
SM
MD
LG