Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: INDONESIA Kotu Ta Yankewa Wani Dan Australia Hukuncin Zaman Gidan Kurkuku Na Tsawon Shekaru 15

VOA60 DUNIYA: INDONESIA Kotu Ta Yankewa Wani Dan Australia Hukuncin Zaman Gidan Kurkuku Na Tsawon Shekaru 15
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kotu ta yankewa wani dan Australia hukuncin zaman gidan kurkuku na tsawon shekaru 15 bayan da aka same shi da laifin yin lalata da wasu 'yan mata 'yan shekaru 11 da haihuwa a wani wurin shakatawa da ke Bali.

XS
SM
MD
LG