Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: EGYPT 'Yan Sanda 6 Sun Halaka Kana Wasu 3 Suka Ji Rauni

VOA60 DUNIYA: EGYPT 'Yan Sanda 6 Sun Halaka Kana Wasu 3 Suka Ji Rauni
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

‘Yan sanda 6 sun halaka kana wasu 3 suka ji rauni bayan da wani bam da aka dasa a gefen hanya ya tashi a kusa da shingen bincike jami’an tsaro a birnin Alkahira.

XS
SM
MD
LG