Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dan Kasuwan da Hari ‘Yan Boko Haram ya Canja, Maiduguri, 26 ga Mayu 2014

‘Yan Boko Haram sun kona kusan kasuwar kwastan gabadayanta. Gwamnatin jihar Borno, ta sake gina kasuwan ta kuma ba koyane mai runfa kimanin dalar Amurka $300 domin fara kasuwaci. Koda yake kasuwar kusan babu kowa, domin mutane daga kauyuka na far gaban shigowa ciki gari.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG