Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bikin Karrama Ma'aikatan Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG

Ranar 19 ga watan Nuwamba Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, ta karrama ma'aikata ciki har da na Sashen Hausa na Muryar Amurka. Nuwamba 19, 2015.

Wadanda Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, ta karrama akwai Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen da Ibrahim Alfah Ahmed da Halima Djimrao da kuma Jummai Ali.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG