Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harin Asuba Akan Kwalejin Gwamnatin Tarayya a Garin Buni Yadi a jihar Yobe Fabrairu 25, 2014

Yan bundiga sun kashe yan makaranta ishirin da tara a wani harin da suka kai a ranar Talata a arewa maso gabashin Najeriya. Wasu daga cikin wadanda suka tsira sunce an kona dakunan kwanansu, sannan an yiwa mutane yankan rago, wasu kuma aka konasu da ransu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG