Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Janar Mansur Dan Ali (ritaya) Ya Yaba Ma VOA


Boko Haram: Janar Mansur Dan Ali (ritaya) Ya Yaba Ma VOA
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:57 0:00

Ministan tsaron Najeriya, Janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya yaba da kokarin da VOA ta yi na nunawa duniya irin rashin imanin da 'yan Boko Haram suka rika nunawa a lokutan da suke rike da wasu sassan yankin arewa maso gabashin Najeriya.

XS
SM
MD
LG