Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana ci Gaba da Gangami Kan Chibok a Abuja, Mayu 3, 2014, Babi na 1

Har yanzu ana ta ci gaba da samun kiraye-kiraye ga shuwagabanni da masu ruwa da tsaki a jagorancin Najeriya da su dukufa domin nemo dalibannan da ke ci gaba da garkuwa da su wadanda aka diba daga garin Cibok.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG