Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Sakataren Harkokin Wajen Amurka Zuwa Sokoto

Hotunan Sakataren Harkokin Wajen Amurka yayinda ya kai ziyara ta musamman zuwa Sokoto Birnin Shehu inda ya bada lakaca tare da ganawa da Sarkin Musulmi da sauran sarakuna da shugabannin al'umma

Sakataren Harkokin Wajen Amurka yana ziyara yanzu a Naigeria inda ya fara da zuwa Sokoto kafin ma ya gana da mahukumtan Najeria.

Yau zai cigaba da ziyarsa a babban birnin Tarayyar Niageria. Zai fara da ganin ministan harkokin wajen Naigeria kafin ya isa fadar Shugaba Buhari ta Aso Rock.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG