Nazifi Abdulsalami Yusuf, wanda aka fi sani da suna Nazifi Asnanic, ya dauki wani sabon fim na Hausa mai suna Shu'uma, kuma ya yi magana a kai
A ci gaba da bayanin da yake yi ga filin "A Bari Ya Huce..." kan wakokin Madeeh a watan Ramadan, Salman ya tabo wakokin Ba'adal Layl
Shahararriyar mawakiyar mai shekaru 48 da haihuwa, ta lashe lambobin yabo har 415 kafin rasuwarta ran asabar.
An yi ma barayi sata a yayin da suka shiga wani kanti su na kokarin sato kaya daga ciki.
Hira Da Baba Ari
Aminu Aliyu Baba Kofar Nassarawa, wanda aka fi sani da sunan Baba Ari na daya daga cikin mashahuran masu wasannin ba da dariya na Hausa
A cikin kashi na farko na wannan tattaunawa, Abubakar Sulaiman Dan Auta ya bayyana tarihin rayuwarsa har zuwa haduwarsa da Dan Dugaji
A cikin hirarsa da filin "A Bari Ya Huce..." Abubakar Dan Auta ya kuma bayyana dangantakarsa da Nafisa Abdullahi - 'Yar'uwarsa ce?
Rabilu Musa, wanda aka fi sani da sunan Dan Ibro, yace ya shiga siyasa ce saboda kuntatawar da hukumomin Jihar Kano suke yi musu
Filin "A Bari Ya Huce" ya tattauna da mawakiya kuma jarumar fina-finai Sakna Gadaz, wadda ke shirin fara aikin hidimar kasa a Najeriya
A cikin wannan hira da yayi da filin "A Bari Ya Huce..." Baban Chinedu ya bayyana yadda ya fara kwaikwayon magana da lafazin kabilar Igbo a makaranta da kuma yadda ya samu wannan suna na "Baban Chinedu" daga wata 'yar makarantarsu.
Firayim minista Gordon Brown yayi murabus, ya share hanyar kafa gwamnatin farko da jam'iyyar Conservative zata shugabanta a Britaniya
Faifan DJ Yaks na "Mu Yi Shantu" da kuma bidiyon da ya fito da shi na wakokinsa su na cin kasuwa a sosai a zukatan masu kaunar wakokin
Carmen McCain ta Jami'ar Wisconsin dake Madison, wadda aka fi sani da sunan Talatu Danny ko Talatu Baturiya, tana gudanar da bincike ma
Uku daga cikin mawakan sun mutu a wannan hatsarin mota da suka yi cikin dare a bayan da suka halarci bukin auren wani dan'uwansu a gari
Shugaban hukumar tace fina-finan Kano Alhaji Abubakar Rabo, ya lashi takobin cewa sai ya "murje" duk wanda ya keta dokokin hukumarsu "k
Maryam A. Baba ta bayyana ma'anar wakarta ta "Rabo" wadda wasu ke korafin cewar tana yi ne da wani babban jami'in gwamnatin Jihar Kano,
Aminu Ala ya bayyana yadda ya fara yin wakoki da kuma dalilan da suka sanya ya ke gujewa yin wakokin fina-finan Hausa da ire-iren wakok
Kungiyar Sa'adu Zungur ta kunshi mawaka kamar Mudassiru Kassim, Misbahu M. Ahmed, Adam M. Kirfi, Salisu Babba Hotoro, Aminu Ladan Abuba