Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Saki Ma'aikatan Kamfanin Hyundai Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Najeriya


Tsagera na Niger Delta a Kudancin Najeriya
Tsagera na Niger Delta a Kudancin Najeriya
An sami ma’aikata hudu ‘yan Koriya ta Kudu da aka yi garkuwa dasu cikin wannan makon a Najeriya.

An mika ma’aikatan kamfanin Hyundai ga jamii’an Koriya ta Kudu jiya jumma’a da yamma.

Babu wani bayani daga jami’an Gwamnatin Koriya ta Kudu ko na kamfanin Hyundai dangane da tataunawar da ta kai ga sakin mutanen, ko an biya kudin fansa ko kuwa babu.
XS
SM
MD
LG