Jumma’a, Mayu 29, 2015 Karfe 03:02

Afirka

Litinin aka yi bikin rantsar da shugaba John Dramani Mahama na kasar Ghana.

Magoya bayan shugaba John Dramani Mahama suke murna bayanda hukumar zabe ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben kasar.Magoya bayan shugaba John Dramani Mahama suke murna bayanda hukumar zabe ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben kasar.
x
Magoya bayan shugaba John Dramani Mahama suke murna bayanda hukumar zabe ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben kasar.
Magoya bayan shugaba John Dramani Mahama suke murna bayanda hukumar zabe ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben kasar.
Aliyu Imam
Litinin aka yi bikin rantsar da shugaba John Dramani Mahama na kasar Ghana bayan da ya sami nasara a zaben shugaban kasar da aka gudanar watan da ya gabata.

Babbar jam’iyyar hamayyar kasar Ghana NPP ta kauracewa bikin rantsarwar na yau litinin da ake gudanarwa a birnin Accra. Sun bada hujjar hakan da cewa suna shakkar sahihancin sakamakon zaben shugaban kasar da aka bayar

kuma shi kansa zaben baki dayansa anyi magudi don haka suka je kotu domin kalubalantyar sakamakon zaben da Mr. Mahama keda kashi hamsin da digo bakwai daga cikin dari, shi kuma dan takarar jam’iyyar hamayya ta NPP Nana Akufo-Addo yazo na biyu da kashi 47.7 daga cikin dari.

Amma ‘yan kallon kasa da kasa sun ce an gudanar da zaben cikin ‘yanci da walwala.
An rufe wannan dandalin
Yadda Ake Son Gani
Sharhi/Ra'ayi
     
by: Muhammad Suleiman Daga: Jalingo
09.01.2013 01:32
Don Allah yan adawa ku mara wa JM baya don a samu cin gabar kasarku

Audio Shirin Safe:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Hantsi:    1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Rana:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Dare:       1530 - 1600 UTC

Audio Yau da Gobe:       1530 - 1600 UTC

Karin Bayani akan Sauti