Lahadi, Fabrairu 07, 2016 Karfe 13:53

  Labarai / Najeriya

  Hannun Jarin Bankin Standard Chartered Na Ingila Yayi Kasa Saboda Zargin Hulda Da Iran.

  Masu zanga zanga a birnin New York.Masu zanga zanga a birnin New York.
  x
  Masu zanga zanga a birnin New York.
  Masu zanga zanga a birnin New York.
  Hannun jarin Bankin Standard Charted na Ingila yayi kasa, a hada-hadar ranar talata, kwana daya bayanda jami’an amurka suka yi zargin Bankin da badda sawun kudade dala milyan dubu $250 a hulda da kafofin kudi na Iran cikin shekaru 10 da suka wuce.
  Frayim Ministan kasar Birtaniya David Cameron. (file photo)Frayim Ministan kasar Birtaniya David Cameron. (file photo)
  x
  Frayim Ministan kasar Birtaniya David Cameron. (file photo)
  Frayim Ministan kasar Birtaniya David Cameron. (file photo)

  Bankin wanda shine na biyar a girma a Ingila, yana da rassa masu yawa a sassan duniya da dama, kawo yanzu ba a taba shi a irin abin fallasa da ya taba Bankunan Ingila ba. Amma babban mai sa ido kan harkoin Banki a New York, yayi zargin cewa Satandard Chartered cikin shekaru daga 2001-zuwa 2010 da  suka wuce, yana ta gaban kansa ba tareda bin ka’idoji ba.

  Babban jami’in sa idon yace Bankin ya sami daruruwan miliyoyin dala ta wajen tace kudade  daga hukumomin Iran har sau kusan dubu sittin. Wadannan hulda inji jami’in ya buda Bankunan Amurka ga ‘yan ta’adda, masu fataucin miyagun kwayoyi da kuma kasashe da ake yiwa kallon basu da mutunci.

  Hukumar binciken manyan laifuffuka ta Amurka (FBI) ya fara binciken gano kan an aikata laifi.

  Wani mai fashin baki kan harkokin Bankuna Amurka Bert Ely ya gayawa Muriyar Amurka cewa  binciken da ake gudanarwa bangare nan a kokarin Amurka da kwayenta na yammacin duniya suke yin a dakatar  da shirin Nukiliyar Iran,zargi da Iran take musantawa.

  Watakila Za A So…

  Shirin Hantsi

  Shirin Hantsi

  Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.
  Shirin Safe

  Shirin Safe

  Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.
  Shirin Dare

  Shirin Dare

  A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.
  Shirin Rana

  Shirin Rana

  Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana.
  Shirin Hantsi

  Shirin Hantsi

  Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.

  Sauti

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye