Laraba, Mayu 04, 2016 Karfe 14:34

  Labarai / Afirka

  An Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Ma'aikatan Hakar Ma'adinai Na Afirka Ta Kudu?

  Iyalai da ma'aikatan hakar ma'adinai suka hallara kan wani tudu kusa da inda 'Yansanda suka kashe 'yan uwansu
  Iyalai da ma'aikatan hakar ma'adinai suka hallara kan wani tudu kusa da inda 'Yansanda suka kashe 'yan uwansu
  Bayan da ‘Yansanda suka harbe suka kashe ma’aikata 34 lokacinda ma’aikata suke zanga zangar yajin aiki.

  Duk da haka, wasu muhimman kungiyoyin kwadago da  wasu mahaka sun ki su sa hanu kan wannan yarjejeniya.
  'Yan makoki suke dauke da akwatin gawar daya daga cikin ma'aikata 34 da 'Yansanda suka kashe'Yan makoki suke dauke da akwatin gawar daya daga cikin ma'aikata 34 da 'Yansanda suka kashe
  x
  'Yan makoki suke dauke da akwatin gawar daya daga cikin ma'aikata 34 da 'Yansanda suka kashe
  'Yan makoki suke dauke da akwatin gawar daya daga cikin ma'aikata 34 da 'Yansanda suka kashe

  A cikin watan jiya ne ma’aikatan hakar ma’adinan suka fara yajin aiki, wadda ya janyo fargaba  kan  yadda yajin aikin zai shafi banagaren hakar ma’dinai a kasar mai riba.

  An kulla yarjejeniyar sulhun ne da  nufin share fage domin a fara tattaunawa kan rikicin karin albashi tsakanin kamfanin hakar ma’adinai na uku a girma  a duk fadin duniya, da ma’aikatansa.

  A safiyar Alhamis din nan ne kamfanin Lonmin, da babbar kungiyar ma’aikatan hakar ma’adinai ta Afirka ta kudu, suka sanya hanu kan yarjejeniyar.

  Amma kungiyar ma’ikatan hakar ma’adinai da birkiloli ta kasar, tayi watsi da yarjejeniyar, tana zargin kungiyar da ta sanya hanu kan yarjejeniyar cewa ‘yar barandan gwamnati ce.
  An rufe wannan dandalin
  Sharhi/Ra'ayi
       
  Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

  Sauti

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shrin Safe
   Minti 30

   Shrin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye