Asabar, Fabrairu 06, 2016 Karfe 01:09

  Labarai / Sauran Duniya

  Wasu Amurkawa Suna Fama Da Talauci, Inji Hukumar Kidaya.

  Kungiyoyin tallafi a Amurka suke fama da karuwar mutane da suke fadawa talauci.Kungiyoyin tallafi a Amurka suke fama da karuwar mutane da suke fadawa talauci.
  x
  Kungiyoyin tallafi a Amurka suke fama da karuwar mutane da suke fadawa talauci.
  Kungiyoyin tallafi a Amurka suke fama da karuwar mutane da suke fadawa talauci.
  Wani sabon binciken da gwamnatin kasar Amurka ta gudanar ya nuna cewa a shekarar 2011, a cikin mutane 7 kowane daya ya yi fama da radadin talauci a nan Amurka.

  Kwararrun masanan hukumar kidayar jama’a ta Amurka sun bayyana ma’anar talauci da cewa samun albashin da ba kai dola dubu 23 da 21 ba a gidan da ke da mutum hudu.

  Binciken ya nuna cewa Amurkawa miliyan 46 da dubu dari biyu  na cikin talauci.

  Masanin cibiyar Brookings, Ron Haskings ya ce ana fama da nacin talaucin ne saboda rashin ayyukan yi, kuma ya ce ba a kirkiro ayyukan yin da saurin da ya kamata a daidai lokacin da tattalin arzikin kasar ke farfadowa daga komada mafi munin da aka gani a cikin shekaru da dama.

  Sauti

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye