Talata, Satumba 16, 2014 Karfe 15:26

Afirka

Ma'aikatan Hakar Ma'adinai A Afirka Ta kudu Zasu Koma Aiki Gobe Alhamis.

Taron ma'aikatan hakar ma'adinai suke gangamai a wani babban filin wasanni.
Taron ma'aikatan hakar ma'adinai suke gangamai a wani babban filin wasanni.
Kungiyar kwadago ta ma’aikatan hakar ma’dinai a Afirka ta kudu ta sanya hanu kan yarjejeniya da masu kamfanonin hakar ma’adinai, domin kawo karshen mummunar yajin aiki da zanga zanga na tsawon mako biyar, wadanda suka yi sanadiyyar mutuwar ma’aikata 45.

Masu aikin hakar ma’adinai sun hallara wani dandalin wasani a yammacin jiya talata suka fara sowa da raye raye bayanda suka sami labarin an cimma yarjejeniya. Saboda haka sun shirya komawa bakin aiki gobe Alhamis idan allah ya kaimu.
Masu aikin hakar ma'adinai suke maci a Afirka ta kudu.Masu aikin hakar ma'adinai suke maci a Afirka ta kudu.
x
Masu aikin hakar ma'adinai suke maci a Afirka ta kudu.
Masu aikin hakar ma'adinai suke maci a Afirka ta kudu.

Ma’aikatan kamfanin hakar ma’adinai da  ake kira Lonmin, zasu sami karin albashi na kashi 22 cikin dari kasa da abinda  suka nema, sannan kuma za a biya su dala dari biyu da hamsin diyyar lokaci da  basu yi aiki ba.

Ranar 16 ga watan Agusta ne ‘Yansanda suka bude wuta kan masu zanga zanga a harabar hakar ma’adinai. Amma tarzomar ta kada al’umar kasar baki daya.
An rufe wannan dandalin
Sharhi/Ra'ayi
     
Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

Rediyo/Sauti

Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +1-202-619-0548 ko kuma +1-202-619-0551.
Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +1-202-205-9942.
 

        Shirin Safe               0500 - 0530 UTC

Audio Rumbun Shiri        NLive  

        Shirin Hantsi            0700 - 0730 UTC

Audio Rumbun Shiri         NLive  

           0700 - 0730 UTC 

Audio Shirin Rana     Rumbun Shiri   NLive

           1500 - 1530 UTC 

Audio Shirin Dare     Rumbun Shiri   NLive

           2030 - 2100 UTC