Alhamis, Afrilu 28, 2016 Karfe 22:49

  Labarai / Afirka

  'Yan Gudun Hijirar Mali na Fuskantar Kalubalen Rashin Lafiya da Abinci

  Timal Bara, 35, da diyarta Ka-Bito Bara mai shekaru 5 a sansanin gudun hijira na Mbera refugee camp a kudancin Mauritania, May 23, 2012. Timal Bara, 35, da diyarta Ka-Bito Bara mai shekaru 5 a sansanin gudun hijira na Mbera refugee camp a kudancin Mauritania, May 23, 2012.
  x
  Timal Bara, 35, da diyarta Ka-Bito Bara mai shekaru 5 a sansanin gudun hijira na Mbera refugee camp a kudancin Mauritania, May 23, 2012.
  Timal Bara, 35, da diyarta Ka-Bito Bara mai shekaru 5 a sansanin gudun hijira na Mbera refugee camp a kudancin Mauritania, May 23, 2012.
  Kungiyar agajin kasa da akasa ta “Doctors Without Borders” ta bada rahoton cewa ‘yan gudun hijirar kasar Mali dake Mauritania na fuskantar babbar matsala wajen rashin kayan abinchi da rashin lafiyar kananan yara. Darektar kungiyar ta “Doctors Withour Borders” Karl Nawezi tace jami’an kiwon lafiyar kungiyar sun sami nasarar tallafawa ‘yan gudun hijirar da suka galabaita sama da dubu guda a yankin Mbera dake kudu maso gabshin Mauritania.


  Darekta Nawezi ta ce sakamakon binciken da kungiyar ta gudanar ya nuna cewa a kowace al’ummar dake gudun hijira za’a sami yara biyar da basa samun isasshen abinchin dake gina jiki, akwai kuma kusan yara yawansu ya kai kashi 17 daga cikin dari na duk gungun ‘yan gudun hijirar dake zaune a sansanin ‘yan gudun Hijira. Akwai ‘yan gudun hijirar kasar Mali da yawansu ya kai dubu 55,000 a kowane sansanin ‘yan gudun hijirar dake Mauritania tun farkon watan na Janairun shekarar da ta gabata ta 2012.

  Sauti

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye