Alhamis, Fabrairu 11, 2016 Karfe 09:33

  Labarai / Sauran Duniya

  Hare-haren Boma-bomai Sun Kashe Mutane a Iraqi

  Hoton wata mota da bam ya fasa kennan a Iraqi. Hoton wata mota da bam ya fasa kennan a Iraqi.
  x
  Hoton wata mota da bam ya fasa kennan a Iraqi.
  Hoton wata mota da bam ya fasa kennan a Iraqi.
  Rahotanni daga kasar Iraqi na cewa hare-haren boma-bomai a ciki da zagayen birnin Bagadaza sun kashe mutane akalla goma sha shida.

  Harin boma-boman na yau Talata sun hada harda wanda aka kaiwa sansanin sojin Iraqi dake Taji mai tazarar kilomita 25 Arewa da birnin Bagadaza.Mutane shida ne suka rasa rayukansu sannan akalla mutane 20 suka jikkata.

   
  Wani Tashin bom da aka nasa mota kuma ya tashi, mutane biyar suka halaka cikinsu harda soja biyu a kusa da wurin binciken ababan hawa kan titin Mahmudiyah, kudu da birnin Bagadaza. Bom na uku kuma ya tashi ne a unguwannin Shula cikin birnin bagadaza, mutane biyar ne suka halaka.

  Babu wata kungiyar da tace ita keda alhakin kai wadannan hare-hare.

  Sauti

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye