Jumma’a, Afrilu 29, 2016 Karfe 07:01

  Labarai / Afirka

  Rashin Lafiya A Mali Ya Samar Da Mafaka Ga 'Yan Ta'adda

  Wani sojan Mali kennan, rike da takardu masu dauke da ramummukan harsashi. Junairu 21, 2013. Wani sojan Mali kennan, rike da takardu masu dauke da ramummukan harsashi. Junairu 21, 2013.
  x
  Wani sojan Mali kennan, rike da takardu masu dauke da ramummukan harsashi. Junairu 21, 2013.
  Wani sojan Mali kennan, rike da takardu masu dauke da ramummukan harsashi. Junairu 21, 2013.
  Sakatariyar harkokin wajen Amurka Hillary Clinton tace rashin zaman lafiya a Mali ya samar da mafaka dake kara fadi ga ‘yan ta’adda, wadanda suke hankoron baza ikonsu.

  Clinton ta gayawa wani kwamitin majalisar dattijan Amurka yau laraba cewa, Amurka da kawayenta suna aiki da makwabtan Mali wajen karfafa tsaro, musamman kasashen da  basu da karfin yin haka.

  Kalaman Madam Clinton sun zo ne a dai dai lokacinda  sojojin Faransa  da na wasu kasashen Afirka suke karuwa a Mali domin taimakawa kasar ta tusa keyar mayakan sakai masu zazzafar ra’ayin Islama da suka yi tunga a arewacin kasar.

  Sakatariya Clinton, tace kawarda ‘yan tawaye daga arewacin Mali sai kasance babban kalubale.

  Sauti

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye