Alhamis, Fabrairu 11, 2016 Karfe 18:03

  Labarai / Sauran Duniya

  Fiye Da Mutane 48 Ne Aka Kashe A Gaza A Cigaba Da Fada Da Ake Yi A Yankin...

  Hayaki yake tashi daga Gaza, bayan wani farmaki da Isra'ila ta kai a can ranar Asabar.Hayaki yake tashi daga Gaza, bayan wani farmaki da Isra'ila ta kai a can ranar Asabar.
  x
  Hayaki yake tashi daga Gaza, bayan wani farmaki da Isra'ila ta kai a can ranar Asabar.
  Hayaki yake tashi daga Gaza, bayan wani farmaki da Isra'ila ta kai a can ranar Asabar.
  Jami’ai a yankin Falasdinu sun ce an kashe fiye da mutane 48 a zirin Gaza, tun lokacinda  Isra’ila ta kaddamar da hare hare a yankin ranar laraba data shige.
  Wani mutm yake bi ta cikin baraguzan ofishin Frayin ministan Hamas Ism'ail Haniyeh, bayan hari da isra'ila ta kai kan ofishin.Wani mutm yake bi ta cikin baraguzan ofishin Frayin ministan Hamas Ism'ail Haniyeh, bayan hari da isra'ila ta kai kan ofishin.
  x
  Wani mutm yake bi ta cikin baraguzan ofishin Frayin ministan Hamas Ism'ail Haniyeh, bayan hari da isra'ila ta kai kan ofishin.
  Wani mutm yake bi ta cikin baraguzan ofishin Frayin ministan Hamas Ism'ail Haniyeh, bayan hari da isra'ila ta kai kan ofishin.

  ‘Yan jarida uku dake aiki da kafofin yada larabai na larabawa sun jikkata, lokacin da wani farmaki daga sama da Isra’ila ta kai, ya fadi kan ofishin kafar yada laraban larabawa a yau lahadi.

  Isra’ila tana ci gaba da fatattakar yankin a yau lahadi ma, ta wajen auna wasu hare haren  ta sama da  kuma ruwa, kan wasu cibiyoyi, martani kan cigaba da kai mata hare hare da rokoki.

  Jiya Asabar, shugaban Masar Mohammed Morsi, ya karbi bakuncin shugabnnin Hamas, da na wasu kwayenta biyu, Qatar da turkiyya domin shawarwari kan hanyoyi da  za  a bi na kawo karshen fadan. Kamar yadda ya fada da kalamansa, shugaban na Masar yace “akwai wasu alamun za a cimma tsagaita wuta nan bada jumawa ba, amma bamu sami tabbacin hakan ba tukun".

  A gefe daya kuma, ministocinn harkokin wajen kungiyar hada kan kasashen larabawa mai cibiya a Alkahira, sun yi wani zaman gaggawa domin tattaunawa kan martanin kasashensu kan wannan fada.
  An rufe wannan dandalin
  Sharhi/Ra'ayi
       
  Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

  Sauti

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye