Alhamis, Fabrairu 11, 2016 Karfe 16:00

  Labarai / Sauran Duniya

  Hukumar Binciken Sararin Samaniya Ta Amurka NASA Zata Bakunci Duniyar Mars

  NASA Administrator Charles Bolden congratulates SpaceX after the rocket was launched successfully. (Reuters)NASA Administrator Charles Bolden congratulates SpaceX after the rocket was launched successfully. (Reuters)
  x
  NASA Administrator Charles Bolden congratulates SpaceX after the rocket was launched successfully. (Reuters)
  NASA Administrator Charles Bolden congratulates SpaceX after the rocket was launched successfully. (Reuters)
  Hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka tana shirin tura wata na’aura zuwa duniyar Mars da  asubahin litinin din nan.

  Na’urar mai nauyin ton daya, da ake kira Curiosity zata binciki duniyar domin sanin ko akwai halittu, kuma zata tattara wasu muhimman masu muhimmanci. Amma da  farko ana fatan zai sauka lafiya bayan wata takwas yana wan nan balaguro.

  Masana kimiyya wadanda suke aiki da hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka da ake kira NASA, sun ce saukar na’urar da take gudun kilomita dubu ashiri da daya da dari biyu da arba’in cikin ko wani sa’a daya, shine kalubale fiyeda ko wanne da suka taba fuskanta.

  Sauti

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye