Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalolin Tsaro A Najeriya Da Nijar


Shugaban Nijer Mahamadou Issoufou, Shugaban Faransa Francois Hollande da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.
Shugaban Nijer Mahamadou Issoufou, Shugaban Faransa Francois Hollande da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

A kwanakin baya ne gwamnan jihar Borno yace ta yiwu akwai koguna a karkashin kasa a dajin Sambisa inda aka boye ‘yan matan da aka sace na Chibok.

Shin ko mai yasa sai yanzu irin wadannan bayanai suke fitowa, tambayar da Muryar Amurka ta yiwa Farfesa Buba Namaiwa mai fashin baki kan akan harkokin tsaro da siyasa na jami’ar Anti Diop a kasar Senegal.

Farfesa yace amsami cigaban samun masu bincike ne a yanzu, idan aka duba a baya yadda ake dari-dari da zuwa a bincika ko a yake ‘yan ta’addar, amma yanzu a lamari ya canza ana ganin cewa ‘yan kungiyar Boko Haram na iya miki kansu suyi saranda ga jami’ai.

Dan gane da yanayin tsaro kuwa a jamhuriyar Nijar shine ana zargin yawancin duk wadanda ke yin wata kungiyar farar hula da cewa suna da alaka da kungiyayoyin ta’addanci, kokuma suna neman kawo tarzoma. Da alamu dai Nijar bata bin dokokin dimokaradiyya, kasancewar duk wani abu da ya faru a kasar mutum bashi da ikon fitowa domin yin Allah wadai da abin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Shiga Kai Tsaye

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG