Yan gudun hijira daga Najeriya suna kwarara zuwa cikin Jamhuriyar Nijer
Majalisun dokokin Najeriya sun amince da dokar ta baci amma da kashedi. Sojoji dole su kare hakin talakwa kana shugana kasa kada ya yi wa gwamnoni katsalandan
Shugaban Hukumar Kwastan na Najeriya yace hukumar kwastam ta Najeriya za ta mayar da hankali wajen aiwatar da manufofi biyu domin inganta ayyukanta.
Kungiyar Tallafawa Marayu Da Gauraye ta Musulunci ta soki yadda gwamnati ta aiwatar da dokar ta baci saboda yadda dokar ta shafi mata da yara.
An sassauto da dokar hana fita dare da rana a wasu unguwanni 12 na Maiduguri, ya komo daga 5 na yamma zuwa 7 na safiya