Laraba, Mayu 22, 2013 Karfe 21:59

Rediyo/Sauti

Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +1-202-619-0548 ko kuma +1-202-619-0551.
Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +1-202-205-9942.
 

Audio Shirin Safe        MP3

Audio Shirin Rana       MP3

Audio Shirin Dare       MP3

Audio Mu Tattauna       MP3

VOA60 Afirka

Loading
12:00:00 / -:--:--

Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
  • Chinua Achebe wanda aka haifa a Najeriya marubuci ne na nahawu. 
  • Wani mutum sanye da wata atamfa mai dauke da hoton marubuci Chinua Achebe a wajen jana'izar shi a Awka, Najeriya. Laraba, Mayu 22, 2013.

  • Wannan hoton wani basaraken Alumar kabilar ne shima yake sanye tufafinda akaduga hoton Chinua Achebe. A wajen wan nan janaizan donkarrama mamachin.


  • Wannan isowar motar dake dauke da gawan Mawallafi marigayi Chinua Achebe ne a Awka yau laraba 22 ga watan maris, 2013 .


  • Masu shirye shiryen Bisne gawan Chinua Achebe ne ke kokarin dora akwatin dayake dauke da mamacin akan wani mumbari ,wanda yake shima wani tsari ne daga cikin bukukuwan janaizan.

    .
  • Police officers attend an event to celebrate the life of late author Chinua Achebe in Awka, Nigeria, Wednesday, May 22, 2013.
  • Men wear African print fabric bearing the image of the late author Chinua Achebe, in Awka, Nigeria, Wednesday, May 22, 2013.
  • Police officers stand guards under a giant poster of late author Chinua Achebe, as part of an event in Awka, Nigeria, Wednesday, May 22, 2013.
Rumbun Hotuna

Rumbun Hotuna Hotunan Janaizan Marubuci Litattafai Chunua Achebe

A yau Laraba a Awka dake Nigeria, a garin shi marigayin wato a kauyenshi Ogidi ake shirye shiryen birneshi. Wadannan hotuna na jama arda suka halarci wan nan janaiza nashi suna sanye dakayayyakinda aka buga hoton shimarigayin Chinua Achebe, domin karramashi, da kuma kayatar da Janaizan. Marigayin ya mutune a cikin watan Maris ashirin dabiyu na wanan shekara ta alif dubu biyu dagoma sha uku. Chinua Achebe dai ya mutu yanada shekaru Tamanin da biyu a Duniya

The poll is loading, please wait ...
Zaben lokutan da