Alhamis, Mayu 05, 2016 Karfe 20:57

  Nelson Mandela 1918-2013


  Labari

  Gwamnatin Kasar Nijer Ta Mika Sakon Ta'aziya Ga Al'ummar Kasar Afirka Ta Kudu

  Kakakin gwamnatin kasar ta Nijer kuma ministan shari'a Morou Amadou ne ya isar da sakon hukumomin kasar a wani taron manema labarai da ya yi jumma'a a birnin Niamey
  Karin Bayani

  Sauti An Yi Juyayin Mutuwar Nelson Mandela A Jamhuriyar Niger

  An jamhuriyar Niger kamar sauran kasashen duniya an yi juyayin rasuwar Nelson Mandela.
  Karin Bayani

  Sauti Ra'ayoyi Kan Nelson Mandela Daga Ghana

  Ga ra'ayoyi kana Nelson Mandela daga Ghana
  Karin Bayani

  Sauti Furofesa Boube Namaiwa Kan Nelson Mandela

  Daga kasar Senegal Furofesa Boube Namaiwa ya fadi albarkacin bakinsa dangane da rayuwar Nelson Mandela
  Karin Bayani

  Ra'ayoyi Kan Nelson Mandela Daga Najeriya

  Rasuwar Nelson Mandela tsohon shugaban kasar Afirka Ta Kudu kuma bakin fata na farko da ya shugabanci kasar da aka zaba a dimokradiyance ta taba mutanen duniya.
  Karin Bayani

  Rayuwar Nelson Mandela A Takaice

  Jiya Alhamis Allah Ya dauki ran tsohon shugaban kasar Afirka Ta Kudu Nelson Mandela wanda shi ne bakin fata na farko da zai shugabanci kasar a tafarkin dimokradiya
  Karin Bayani

  Nelson Mandela Ya Rasu

  Shugaban Afirka Ta Kudu bakin fata na farko Nelson Mandela wanda ya yi fafaitikar yakar mulkin wariyar launi a kasar ya rasu yana da shekaru 95.
  Karin Bayani
  Karin Bayani akan Nelson Mandela 1918-2013

  Rumbun Hotuna

  Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
  • Mandela poses for a photograph after receiving a torch to celebrate the African National Congress' centenary  in his home village, Qunu, in rural eastern South Africa, May 30, 2012.
  • Nelson Mandela and his then wife, Winnie, salute well-wishers as he leaves Victor Verster prison on February 11, 1990.
  • This undated photograph shows Nelson Mandela and his former wife, Winnie.
  • South African State President Frederik Willem de Klerk, left, and Deputy President of the African National Congress Nelson Mandela, right, prior to talks between the ANC and the South African government, Cape Town, May 2, 1990.
  • ANC leader and symbol of resistance to apartheid, Nelson Mandela, is seen as he gives the black power salute to the 120,000 ANC supporters in  Soweto's Soccer City stadium in Soweto, near Johannesburg, South Africa, Feb. 13, 1990.
  • Nelson Mandela attends a rally in this 1993 photo.
  • President Nelson Mandela and Britain's Prince Charles shake hands alongside members of the Spice Girls' Emma (L), and Gerri (R) at Mr. Mandela's residence November 1, 1997.
  • The former South African president, left, and his wife, Graca Machel, wave to the audience during a Live 8 concert in Johannesburg, South Africa, July 2, 2005.
  • Former South African president Nelson Mandela, center, followed by his grandson Mandla Mandela, rear right, arrives at the ceremony in Mvezo, South Africa, April 16, 2007.
  • Children sing happy birthday in honor of former South African president Nelson Mandela during celebrations for Mandela's birthday in Mvezo, South Africa, July 18, 2012.

  Nelson Mandela, 1918 - 2013

  Shugaban Afirka Ta Kudu bakin fata na farko Nelson Mandela wanda ya yi fafaitikar yakar mulkin wariyar jinsi a kasar ya rasu yana da shekaru 95.