Harin Bam Kan Coci A Bauchi
Hotunan harin kunar-bakin-wake kan wani coci a Bauchi
1
Wasu mutane su na taimakawa wani mutumin da ya ji rauni a harin bam da wani dan kunar bakin wake ya kai kan majami'ar Harvest Field Church of Christ dake unguwar Yelwa a bayan garin Bauchi, lahadi 3 Yuni 2012.
2
Motar da aka ce dan harin-kunar-bakin-wake ya kai farmaki ciki tana cin wuta a kofar majami'ar Harvest Field Church of Christ a unguwar Yelwa a Bauchi, lahadi 3 Yuni 2012
3
Motar da aka ce dan harin-kunar-bakin-wake ya kai farmaki ciki tana cin wuta a kofar majami'ar Harvest Field Church of Christ a unguwar Yelwa a Bauchi, lahadi 3 Yuni 2012
4
Bam da aka gano bai tashi ba a karkashin gadar da ta hade Unguwar Yelwa da sauran sassan garin Bauchi, lahadi 3 Yuni, 2012.