Azim Aghajani, dan asalin kasar Iran da abokinsa na Najeriya Usman Abbas Jega sun karbi hukuncin shekaru 5 a gidan yari yau Litinin saboda samun su da akayi da laifin kitsa safarar makamai irin na Soji zuwa yammacin Afrika. Duka mazan guda biyu sun roki da’a sassauta musu hukuncin, inda ma Alkali Okechukwu J. Okeke ya rangwanta basu daurin rai da rai. Azim Aghajani da Usman Abbas Jega sun riga sun share shekaru 2 a gidan yari, kuma za’a tara wa’adin shekarun da suka riga suka yi a rike, da na hukuncin da aka yanke musu.
An Yankewa Masu Safarar Makamai Hukuncin Daurin Shekaru 5 A Gidan Yari
1
Chris Uche, left, lawyer of Iranian, Azim Aghajani, centre, and Nigerian, Usman, Abbas, right, speaks, as the waits for a court verdict at the Federal High Court, in Lagos, Monday, May 13, 2013.
2
Azim Aghajani, dan kasar Iran, wanda ake zargi da laifin fasalta safarar makamai ba bisa ka’ida ba zuwa Najeriya daga Iran, ya isa babban kotun tarayya a jihar Ikko, Litinin 13, 2013.
3
Azim Aghajani, an Iranian citizen, charged with orchestrating an illegal arms shipment into Nigeria from Iran waits for a court verdict at the Federal High Court, in Lagos, Monday, May 13, 2013.
4
Azim Aghajani, right, an Iranian citizen, charged with orchestrating an illegal arms shipment into Nigeria from Iran is led away, after sentencing, at the Federal High Court, in Lagos, Monday, May 13, 2013.