Idan za’a tuna, kwanaki ne rundunar sojin Nigeria ta gayyaci ‘yan jaridar Nigeria da na kasashen waje, inda aka dauke su a jirgin sama daga birnin tarayya na Abuja, aka kuma kewaya dasu Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, domin ganarwa idonsu halin da ake ciki a kokarin da ake yi na kauda ayyukan ta’addanci.
Al’amuran dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Babi na 1
1
A soldier sits atop an armored personnel carrier in Maiduguri, Nigeria.
2
Soldiers gather at a former camp for Islamic extremists near Marte, Nigeria.
3
A Nigerian tank is hidden in a small thicket of trees in Marte, Nigeria.
4
A soldier stands guard at a military base in Maiduguri, Nigeria.