Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Cimma Yarjejeniya Akan Shirin Nukiliya da Kasashen Duniya

Manyan kasashen duniya sun cimma yarjejenia da Iran wadda zata takaita shirin makaman nukiliyar ita Iran din don neman sassucin takunkuman tattalin arziki da aka sa mata, abinda kuma ya kawo karshen zaman da aka kwashe shekaru goma ana shawarwari masu zafi.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG