Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Gudanar Da Zabubbukan Majalisu Da Kananan Hukumomi A Burundi

Duk da kauracewar da 'yan adawa suke yi, an fara gudanar da zabubbuka a kasar Burundi. Mutane kalilan ne suka fito, amma ana gudanar da zaben cikin lumana a Bujumbura, babban birnin kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG