Laraba, Mayu 04, 2016 Karfe 20:15

  VOA60 Afirka

  VOA60 AFRICAi
  || 0:00:00
  ...    
   
  X
  20.09.2012 16:10
  VOA News

  VOA60 AFRICA

  Published 20.09.2012

  VOA News

  VOA60 Afirka

  Duniya Cikin Minti Daya

  Duniya Cikin Minti Daya


  Watakila Za A So…

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: CANADA Dubban Mutane Sun Gudu daga Gidajensu

  Dubban mutane sun guru data gidajensu bayan da wutar ta ci garin Fort McMurray wanda ya tilasta mazaunan garin da su nemi tsira a arewacin yankin. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: IRAK Mayakan I.S Sun Kashe Wani Sojan Amurka

  Mayakan I.S sun kashe wani sojan Amurka a Arewacin Iraqi bayan da suka kusta kai cikin dakarun kurdawan Iraqi. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: KENYA Masu Ayyukan Ceto a Kenya Sun Zakulo Wata Yarina 'Yar Shekara Daya

  Masu ayyukan ceto sun zakulo wata yarina 'yar shekara daya daga baragizan ginin da ya rushe a Nairobi a ranar Juma'a. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: IRAK Dubban Mafusatan Masu Zanga-Zanga Sun Mamaye Unguwar Ma'aikatan Diflomasiyya da ke Baghadaza

  Dubban Mafusatan Masu Zanga-Zanga Sun Mamaye Unguwar Ma'aikatan Diflomasiyya da ke Baghadaza da ake kira Green Zone, bayan da 'yan majalissar kasar suka ki amincewa da sabbin ministoci. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: KENYA An Kona Tan 105 na Hauren Dabbobi

  An kona tan 105 na hauren dabbobi da kudinsu ya kai kusan dala miliyan dari a Kenya, a wani mataki mafi girma a tarihin kona hauran dabbobi a Afrika. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: PORTUGAL Direbobin Taxi Kimanin Dubu 6 Ke Zanga Zanga Har Suka Rufe Tituna a Wasu Birane 3

  Sai kuma Portugal, inda direbobin Taxi kimanin dubu 6 ke zanga zanga har suka rufe tituna a wasu birane 3, domin nuna rashin jin dadinsu ga zuwan kamfanin Uber. Karin Bayani