No media source currently available
BIDIYO: An zabi mai unguwar birnin Bangui, Catherine Samba Panza a matsayin shugaban rikon kwarya a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau a shafinmu na www.voahausa.com