BIDIYO: Wakilan gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawaye sun rattaba hannu akan yarjejeniyar tsagaita wuta a birnin Addis Ababa dake Habasha. www.voahausa.com
Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a www.voahausa.com