No media source currently available
Mutane da dama sun rasa rayukansu a lokacin da 'yan Boko Haram suka kai wani harin bam a garin Keraoua dake bakin iyaka da Najeriya a kasar Kamaru.