Laraba, Mayu 04, 2016 Karfe 10:47

  VOA60 Afirka

  VOA60 Afirka: Masar, Disamba 26, 2013i
  X
  27.12.2013 14:32

  VOA60 Afirka: Masar, Disamba 26, 2013

  Published 27.12.2013

  VOA60 Afirka

  Duniya Cikin Minti Daya

  Duniya Cikin Minti Daya


  Watakila Za A So…

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: IRAK Mayakan I.S Sun Kashe Wani Sojan Amurka

  Mayakan I.S sun kashe wani sojan Amurka a Arewacin Iraqi bayan da suka kusta kai cikin dakarun kurdawan Iraqi. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: KENYA Masu Ayyukan Ceto a Kenya Sun Zakulo Wata Yarina 'Yar Shekara Daya

  Masu ayyukan ceto sun zakulo wata yarina 'yar shekara daya daga baragizan ginin da ya rushe a Nairobi a ranar Juma'a. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: IRAK Dubban Mafusatan Masu Zanga-Zanga Sun Mamaye Unguwar Ma'aikatan Diflomasiyya da ke Baghadaza

  Dubban Mafusatan Masu Zanga-Zanga Sun Mamaye Unguwar Ma'aikatan Diflomasiyya da ke Baghadaza da ake kira Green Zone, bayan da 'yan majalissar kasar suka ki amincewa da sabbin ministoci. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: KENYA An Kona Tan 105 na Hauren Dabbobi

  An kona tan 105 na hauren dabbobi da kudinsu ya kai kusan dala miliyan dari a Kenya, a wani mataki mafi girma a tarihin kona hauran dabbobi a Afrika. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: PORTUGAL Direbobin Taxi Kimanin Dubu 6 Ke Zanga Zanga Har Suka Rufe Tituna a Wasu Birane 3

  Sai kuma Portugal, inda direbobin Taxi kimanin dubu 6 ke zanga zanga har suka rufe tituna a wasu birane 3, domin nuna rashin jin dadinsu ga zuwan kamfanin Uber. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: LIBERIA Tsohon Shahararren dan Wasan Kwallon Kafa, George Weah ya Bayyana Shirinsa na Shiga Takarar Shugaban Kasar Liberia

  Tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa, George Weah ya bayyana shirinsa na shiga takarar shugaban kasar Liberia ta shekara mai zuwa, wanda shine karo na biyu da ya shiga takarar. Karin Bayani

  An rufe wannan dandalin
  Sharhi/Ra'ayi
       
  Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko