Jumma’a, Mayu 06, 2016 Karfe 23:31

  VOA60 Duniya

  VOA60 Duniya: Masar, Mayu 30, 2014i
  X
  30.05.2014 19:26

  VOA60 Duniya: Masar, Mayu 30, 2014

  Published 30.05.2014


  Watakila Za A So…

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: NORTH KOREA Jam’iyar Ma’aikata Mai Mulki a Koriya ta Arewa ta Gudanar da Taronta na Farko Cikin Shekaru 36

  Jam’iyar Ma’aikata mai mulki a Koriya ta Arewa ta gudanar da taronta na farko cikin shekaru 36, karkashin shugabancin Kim Jong Un, sai dai an hana ‘yan jarida kusantar taron. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: Jakadiyar Majalisar Dinkin Duniya Zainab Hawa Bangura Ta Bukaci Gwamnati Ta Hukunta Sojojin da Ake Zarki da Aikata Fyade

  South Sudan: Jakadiyar Majalisar Dinkin Duniya Zainab Hawa Bangura ta bukaci gwamnati ta hukunta sojojin da ake zargi da aikata fyade. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: SYRIA Amurka da Rasha Sun Jagoranci Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

  Amurka da Rasha sun jagoranci cimma yarjejeniyar tsagaita wuta na sa’oi 48 tsakanin gwamnatin Syria da yan tawaye a Birnin Aleppo, inda mummunan fada ya kai ga hallaka farar hula 280. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: KENYA Ma'aikatan Agaji Sun Ceto Wata Mata.

  Masu Ayyukan ceto a Nairobi, kasar Kenya sun sake gano wata mace da rai daga cikin baraguzan ginin da ya fadi kusan mako guda da ya gabata, wanda ya hallaka mutane akalla 26. Karin Bayani

  An rufe wannan dandalin
  Sharhi/Ra'ayi
       
  Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko