An kammala zaben Zakarun ‘Yan Kwallon Afirka na Muryar Amurka na shekarar 2014.
Kungiyar Taurarin Kwallon Kafar Afirka na 2014. Su wanene gwanayen 'yan kwallon Afirka? Zabi 'yan wasan da suka fi burge ka domin Kungiyar Zakarun Kwallon Kafar Afirka ta VOA ta 2014!
Biyo bayan kunnen doki da Najeriya tayi da Iran a gasar cin Kofin Duniya da 0-0, ita kuma kasar Ghana, Amurka ce ta bata kashi.
A wani lamari mai ban dariya, kungiyar kwallon kafar kasar Brazil
Najeriya fa ta kawo karshin rashin nasarar cin wasa a gasar cin kofin duniya...
Shirin zai duba matsayin dukkan kasashe bayan wassani bibbiyu, zargin cuku-cuku a Ghana da kuma ‘yan wasan da kasashen suka dogara a kansu kacokan.
Skekarar 2013 ta kawo wa Najeriya gagarumar nasara a wasan kwallon kafa
Jami’an shirya wasannin kwallon kafa a kasar Brazil sun jaddada cewar babu lokacin nbatawa don haka wajibi ne a karfafa daukan matakan ganin an kai ga samun nasarar shirin wasan kwallon kafa na ‘olympics’ domin cin kofin Duniya na shekaru 2014 da 2016.
Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya ko FIFA a takaice ta yi bikin sanarda jadawalin wasan cin kofin duniya na shekarar 2014 a garin Costa do Sauipe a Brazil ranar 6 ga watan Disambar 2013.
Kofin Duniya 2014: Kungiyar mai kyau a duniya.