Jami’ai a Isira’ila sun ce Isira’ilar ta kai hari kan wasu kayan yakin da Syria ta yi niyyar kai ma ‘yan Hezbollah
Koriya ta Kudu ta bada shawarar zantawa da Koriya ta Arewa akan masana’antun hadin gwiwar kasashen guda biyu, kuma tana barazanar mayar da martini mai karfi idan KTA bata amince da wannan shawara ba. Karin Bayani