Dandalin Hotunan Mako-Mako: 18 - 22 Oktoba 2010
Wannan dandali ne dake nuna hotunan rayuwar yau da kullum ta mutane daga sassan duniya daban-daban. Sashen Hausa na Muryar Amurka yana baje muku su tareda fatar zaku kashe kwarkwatan ido da ganin canje canjen dake faruwa a ko wani mako a duniya.

1
French students hold up their hands painted with "No" during a protest in Paris, Thursday Oct. 21, 2010. Protesters blockaded Marseille's airport, Lady Gaga canceled concerts in Paris and rioting youths attacked police in Lyon on ahead of a tense Senate v

2
Dr. Isa Odidi a kasuwar NASDAQ jim kadan kafin ya kada kararrawar bude kasuwar, dake New York, Jumma'a, 22 Oktoba, 2010.

3
People enjoy at the Pa' bailar event, the closure night of the Innovate Tijuana festival in Tijuana, Mexico, Thursday, Oct. 21, 2010. (AP Photo/Guillermo Arias)

4
Manchester City's Shaun Wright-Phillips, right, vies for the ball against Lech Poznan's Kamil Drygas during their Europa League soccer match at the City of Manchester Stadium, Manchester, England, Thursday Oct. 21, 2010. (AP Photo/Tim Hales)