Hajjin Bana A Kasa Mai Tsarki
Hotuna daga Hajjin wannan shekara ta 2010 a Sa'udiyya

1
Wani alhaji yana addu'a a Arafat

2
Musulmi su na addu'a a lokacin hawan Arafat

3
Musulmi su na addu'a a lokacin hawan Arafat

4
Hasumiyar Masallacin Namira lokacin sallar Maghreb, litinin 15 Nuwamba 2010, ko kuma 9 Dhul Hijjah