Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daliban Jami'ar Usman Danfodio sun yi zanga zanga

Daliban jami'ar Usman Danfodio suna zanga zangar nuna rashin jin dadin gazawar gwamnati ta sake gina gadar shiga jami'ar da ambaliyar ruwa ya karya bara.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG