Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu zanga zangar zaman dirshe sun yi dafifi a ofishin jakadancin Najeriya na birnin London

'Yan Najeriya dake zaune a Birtaniya sun yi dafifi a ofishin jakadancin Najeriya sake birnin London domin nuna rashin gamsuwa da tsare tsaren tattalin arziki masu tsauri da gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan ta dauka da suka kuntatawa 'yan Najeriya.


XS
SM
MD
LG