Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wadanda suka jikkata a harin boma bomai da aka kai a birnin Kano

Wadansu da suka jikka a harin da Kungiyar Boko Haram ta kai a birnin Kano kan cibiyoyin ‘yan sanda dabam dabam da ya yi sanadin mutuwar a kalla mutane 170. Ga gargadi nan, wadan nan hotuna suna da muni ainun har suna iya tayar da hankali sosai, sabo da haka a yi hattara.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG