Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin shugaban Nigeria, Namadi Sambo tare da 'yan jarida da sauran manyan shugabannin Muryar Amurka(VOA) a lokacin ziyarar aikin da ya kai Amurka

Mataimakin shugaban na Nigeria ya kuma amsa tambayoyin masu saurare kai tsaye daga Nigeria a shirin Tambaya da amsa daga wadanda abin ya shafa da Sashen Hausa ke shiryawa, wanda kuma aka kiyasta yawan 'yan Nigeria dake sauraren shirin ya kai kashi 26 daga cikin dari na al'ummar Nigeria.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG