Sojoji Sun Gano Masana'antar Bam Ta 'Yan Boko Haram A Kano
Sojoji Sun Gano Masana'antar Bam Ta 'Yan Boko Haram A Kano

1
Bama-baman da aka fara hadawa cikin manyan durom a wannan gida dake Sabuwar Gandu a Kano

2
Bama-baman da aka fara hadawa cikin durom, da bindigogi da albarusai da aka gano yayin da sojoji suka kai sumame kan wani gida dake Sabuwar gandu a yankin Kumbotso.

3
Mata da yaran da aka samu a cikin wannan gida dake Sabuwar Gandu, yankin Karamar Hukumar Kumbotso a bayan da sojoji suka shiga ciki. Mazajen dake cikin wannan gida sun mutu lokacin da suka tayar da wani bam a cikin mota a garejin gidan

4
Bama-baman da aka fara hadawa cikin durom da kuma bindigogi da albarusai a cikin wannan gida dake Sabuwar Gandu a yankin karamar hukumar Kumbotso ta Kano