Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban kungiyar Biafra Ojukwu a wani maci da aka yi a Nnewi, Najeriya

Wani gungun jama’a suna tunawa da rayuwar shugaban kungiyar Biafra Dim Chukwuemeka Ojukwu suna jerin gwano a kan titin Nnewi, Najeriya ranar Larabar 29 ga Fabrairu, 2012. Ana shirin jana’izar shugaban yakin basasan Biafran ranar jumma’a a birnin da ya yi zama. An kashe mutane miliyan daya a yakin basasan da aka yi cikin shekara ta 1960 tsakanin gwamnatin tarayyar Najeriya da jamhuriyar Biafra ta Ojukwu da ta nemi ballewa.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG